
WARD7KARAYE POLITICAL VANGUARD is a platform dedicated to free speech, advocating for youths political freedom, exposing political injustice and sinister individuals undermining our progress.
You want free speech and fully unveiled political freedom? Then this is your place
NOTE:
1. Anything illegal, criminal or violence inciting actions are not allowed
2. You personally take liabilities for unjustified and defamatory statement against individuals
3. Your criticisms and allegations must be supported by facts and evidence
4. You can send us your opinions, gists, candidate promotions, articles and related matters for publication at [email protected]
—————————————————————
WARDTULURKARAYE POLITICAL VANGUARD, Dandali ne da aka keɓe don 'yancin faɗar albarkacin baki, domin tabbatar da 'yancin siyasar Damaturu II, tona asirin rashin adalci na siyasa da kuma fallasa mutane masu mugun nufi da ke kawo cikas ga ci gabanmu
Kana son 'yancin faɗar albarkacin baki da kuma 'yancin siyasa cikakke ba tare da ɓoyewa ba? To wannan ne wajen ka.
JAN HANKALI:
1. Ba a yarda da duk abinda ya saba doka, laifuka ko ayyukan tayar da zaune tsaye da tarzoma ba
2. Kai da kanka ne za ka ɗauki alhakin duk wata magana ta ɓatanci ko ƙazafi marar hujja a kan mutane
3. Dole ne sukar ka da zarge-zargen ka su kasance tare da hujjoji da shaida
4. Za ka iya tura mana ra'ayoyin ka, labarai, tallar 'yan takara, maƙaloli da sauran abubuwan da suka shafi haka don bugawa a adireshin nan: [email protected]
AYI SHARING KO INA PLS